Ayari
Ayari (jam'i:Ayari) na nufin tawaga ko gungun wasu halittu. [1][2]
Misali
gyarawa- Ayarin Sojojin.
- Ayari fataken buzaye daga Agadez sun shiga Kano.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,26
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,36