Aza About this soundAza  yana nufin daura abu a saman wani abu [1] [2] [3]

Misalai

gyarawa
  • Audu ya aza wa yarshi talla
  • Gwamnati ta aza alhakin duka barnar da akai a kasa yan zanga zanga

Manazarta

gyarawa