Azara
Azara Azara (help·info) Dogon reshen bishiya wanda ake samun shi musamman ake killace shi. ana amfani da shi musamman domin yin gini. [1] [2]
- Suna jam'i. Azarai
Misalai
gyarawa- Gidan Azara
- Tabarman Azara
- Gidan su Lado kofar azara
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,12
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,20