BP
Gajeriyar kalmar BP
Amfani
gyarawaAna amfani da BP wajen nuna hawan jini yayin binciken lafiyar zuciya.
Hausa
gyarawaHawan Jini
English
gyarawaBlood pressure
Ma'ana
gyarawaTafiyar da jini ke yi a bangon jijiyoyin jini, wanda ake aunawa da na'urar da ake kira (milimita) na (mercury) (mmHg). [1]
Misali
gyarawaTafiyar jinin sa ya kai BP 120/80 mmHg.