Baba (jam'i:Babanninmu/) baba ma'ana mahaifi, wanda ya haifi mutum (uba).[1]

Baba Ma'</nowiki>ana ta biyu. Suna ne da ake kiran mahaifiya ko wata dattijuwa a kasar Hausa, ko kuma matar mahaifi. '''Baba''' Ma'ana ta uku. Suna ne da ake kiran matashi da shi, musamman gaye ko wani mai harkar banza.

   ==Ma,ana ta huɗu==
  Babah yana nufin mahaifiya a ƙasar hausa wani yankin suna kiran mahaifiyar su da baba

Fassara

gyarawa

turanci:father

Manazarta

gyarawa
  1. hausa dictionary, na muhammad sani aiyu