Babakere
Hausa
gyarawaBabakere furuci (help·info) na nufin handama ko hadama
- Kalmar tana nufin ma'ana a fannin kasuwanci akwai masu siya dayawa amma mai siyarwa ɗaya.
- Ma'ana ta biyi na nufin hanɗama ko haɗama a cikin al'amura.[1]
Misalai
gyarawa- Larai tayi babakere akan kuɗin ƙungiya
- Ɗan babakere ne attajirin a fannin saida gishiri
Fassara
gyarawa- Turanci: Monopoly
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,174