Babu ja yin abu kaitsaye babu kokonto aciki.

  • Tabbatar da abu ba tare da cecekuce ko gardama ko jayayya ko Hamayya ba.

Misali

gyarawa
  • Ninayi abunane kawai baruwana.

Karin magana

gyarawa
  • Babu ka kare ya mutu a saura

fassara

gyarawa
  • Larabci: بدون شك
  • Turanci: no doubt