BaburBabur (help·info) Wani abun hawa ne mai Ƙafa biyu,a na amfani dashi domin zurga zurgan yau da kullum.[1]
- suna
Jam'i Babura
- Yan makaranta sun hau babur.
- Malam yana tuƙa babur.
- ↑ Neil skinner, 1965:kamus na turanci da Hausa. ISBN978978161157. P,00