Bacci
Bacci yanayi ne na hutu wanda ke farawa hakanan yayinda zuciya da tunanin mutum kan tsaya ta huta na ɗan lokaci. Mutane da dabbobi kan yi bacci ta hanyar kwanciya a wuri mai natsuwa da kuma rufe idanunsu.[1]
Misalai
gyarawa- Jiya nayi bacci mai nauyi
- Jiya nakasa yin bacci bansan meyasa ba
Manazarta
gyarawa- ↑ Cite web|title=Brain Basics: Understanding Sleep | National Institute of Neurological Disorders and Stroke|url=https://www.ninds.nih.gov/Disorders/Patient-Caregiver-Education/Understanding-sleep%7Caccess-date=2021-09-26%7Cwebsite=www.ninds.nih.gov