Ɓadda-kama canza kama ko tafiya daga asalin yadda aka sanka domin kada a gane ka [1]

Misalai

gyarawa
  • Yaron ya badda-kama.

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Disguise

Manazarta

gyarawa