Badi
Badi Badi (help·info) na nufin shekara Mai zuwa[1] [2] [3] Badi Badi (help·info) shine garin kuli da ake zubama su nama da irinsu zogale
Misalai
gyarawa- Zanje kauye ammma sai badi.
- Naci zogale da badi dazu.
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,6
- ↑ https://hausadictionary.com/index.php?search=Badi&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=1
- ↑ https://www.linguashop.com/hausa-dictionary