Baduku wani mutum ne wanda yake sarrafa abubuwan gargajiya da dama musan man wajen amfani da fatu don haɗa takalma da gyarasu.
- layannan da baduku ya dinkamin wallahi tayi kyau.
- Zan bama baduku gyaran takalmi na.
- Amban laƙabi zamba baduku yaɗinkamin laya.