Bagatatan yin abu ko faruwar wani abu kai tsaye ba tare da anyi tsammanin ko tunanin faruwar shi ba.

Misali

gyarawa
  • Ya shigar mana gida Bagatatan.
  • Ya zo nan Bagatatan.