Bahago Furuci (help·info) Sunan wanda yake yin ayyuka da hannun hagu. A turance ana kiran shi da (lefter).