Baiti
Hausa
gyarawaBaiti Baiti (help·info) Na nufin jerin layin kalmumin da aka tsara domin rera waka. [1] [2]
- Suna jam'i. Baitoci
Misali
gyarawa- Waƙa nakeso inyi amma bamai baitoci na basuda yawa shiyasa banjeba.
- Zamuje sutudiyo murera waƙada baiti mai daɗi
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,130
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,205