Baitulmali
Baitulmali waje ne da ake tara kaya na al'umma.[1]
Misalai
gyarawa- Gwamnati zatai rabon kayan Baitulmali
- An sanya kuɗaɗen zakka a baitulmali na ƙasa
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,195