Baka
Baka Baka (help·info) Wani abune da ake amfani da shi wajen harba kibiya, ana kuma samar dashi daga lanƙwashashshen itace.[1]
Misalai
gyarawa- Mafarauci yayi harbi da kwari da baka.
- Bala ya sassaƙa baka gada itace.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,19