Bako
Hausa
gyarawaBayani
gyarawaBako shine mutumin da yaje ko ya sauka a wani gida ko wani gari.[1]
Misalai
gyarawa- Nigeria zata karbi bakuncin shugaban ƙasar Chadi
Karin Magana
gyarawa- Ba'a fushi da baƙo
- Baƙon ɓarawo bana Mutum ɗaya bane
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,204