Bala'i About this soundBala'i abu yafaru wanda zai tasarma mutane da hankali, kamar ɓullan annoba irinsu cututtuka da makamantarsu. [1]

Suna jam'i. bala'o'i

Misali

gyarawa
  • Bala'in gobara ya faɗawa kasuwar Maiduguri.
  • Munje kasuwa yau sai ƴan ta'adda kawai suka fara harbi hankalin kawa yatashi.
Fassara
gyarawa

English: Disaster Larabci: بلاء

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,46