Balaga
Balaga wani mataki ne da namiji ko mace ke kaiwa na isa da kai da fara samun cikan hankali. Yana da kuma alamomi kamar haka: [1] [2] Ga namiji;
Misalai
gyarawa- Fashewan Murya.
- Murdewan jiki.
- Bayyanan Gashin Gemu.
- Canzawar Murya.
- Ɗigowan Jinin Al'ada.
- Baiyanar Mama (nono).
- Sauyawan salon tafiya (Rangwada).
- Baba fati ta balaga.
- Naga tashen balaga kukeyi yaran nan.
fassara
- Turanci: maturity
- Larabci: مكلف
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,137
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,242