Ban guri kalmar na nufin korar mutum yatashi daga inda kake yafita waje ko ya tafi wani wuri.

Misali

gyarawa
  • katashi kaban guri bana buƙatan ganinka anan.
  • Wuce kaban guri

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Get out here
  • Larabci: أغرب من هنا