Banɗaki About this soundBanɗaki  Ẹda turanci (Toilet), Wato waje da aka keɓe domin kashi da fitsari a gida ko wajen haɗuwan magana.[1]

Banɗaki na zamani

Misalai

gyarawa
  • Ta ruga zuwa banɗaki
  • Yaje banɗaki wanka
  • Banɗakin gamagari

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,192