An daure ma wani kafa da bandeji

Bandeji  Bandeji  Wani farin ƙyalle ne da ake amfani dashi wajen rufe ciwo ko daure ciwo.[1] Bandeji 

Misalai

gyarawa
  • Lado yaji ciwo an daure mai da bandeji

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,12