Bango About this soundBango  ganuwa, garu ko katanga. [1]

Bango ya farfashe

Misalai gyarawa

  • Bangon gidan Garba ya tsage.
  • Na jingina ajikin bango.

Karin Magana gyarawa

  • Sai bango ya tsage Kaɗangare ke samun mafaka.

A wata Hausa gyarawa

Garu

Manazarta gyarawa

  1. Neil Skinner, shekarata 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,206