Banki
Wataƙila kalman banki ya samo asali ne daga kalman turanci bank
Asalin Kalma
gyarawaFuruci
gyarawaSuna (n)
gyarawaBanki wuri ne matsayin asusun zamani da ake ajiyar dukiya kama daga kuɗi, zinare da azurfa, takardu ko shedun mallakar kadara da sauransu.
Misalai
gyarawa- Naje banki zan cire kudi
Fassara
- Larabci: مصرف
- Turanci:bank
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 7. ISBN 9789781601157.