Barankaci ana samun barankaci daga icen kirya wanda akan rikeshi a hannun hagu a rinƙa kaɗa shi sai ‘ya’yan ciki su riƙa ƙara suna bauti sauti. Mata suka fi yin kidan barankaci.[1]

Manazarta

gyarawa
  1. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.