Bayani

gyarawa

Bararo ko bararoji yana nufin fulanin dake yawo daga wannan gurin zuwa waccan gurin.

Misali

gyarawa
  • Fati ai bararo ce.
  • Kitson bararo kikayi.
  • Naga boraro a cikin gari.