Barasa na nufin giya. [1] [2]

Suna jam'i. Barasai

Misalai

gyarawa
  • Mashayan barasa
  • Tanko ya sha barasa

A wasu yaruka

gyarawa
  • English - beer

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,5
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,7