Bayani

gyarawa

Barbara shi ne dabba (namiji) yahau kan gadon bayan 'yar'uwarta (mace) don zakke sha'awar ta.[1] [2]

Misalai

gyarawa
  • Wannan dan akuyan mahaifiyarsa yakema barbara.

Fassara

gyarawa
  • Turanci:Breed.
  • Larabci: تكاثر.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,19
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31