Bari
Hausa
gyarawaBari kalma ce da ake amfani da ita wajen hani daga wani abu ko kuma a nuna wani abu da aka rigaya a ka kyale.[1]
Misali
gyarawa- Ka bari sai gobe mu tattauna da kai.
- Na bari saboda Allah.
Ɓari Na nufin zubar da wani kaya a bisa kuskure.
Ɓari shima yana nufin idan mace tayi bari wanda a turance ake cewa miscarriage
Misali
gyarawa- Matar Shugaba tayi ɓari
- Yarinya tayi ɓarin niƙa
Bari Shine Razani idan wani abu ya faru.
Bari wani sassa ko bankare na wani abu.
Misali
gyarawaJami'an sa kai suna harba bindiga yan mata jikinsu ya fara ɓari
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner, 1965. Kamus na Turanci da Hausa, Northern Nigerian Publishing Company,p 1 ISBN 9 789781691157