Barkonon tsohuwa wani sanadari ne da hukuma suke amfani dashi wajan kwantar da tarzoma kokorar masu tada ƙwayar baya dashi.