Barmushi
Ɓarmushi Wato baƙin hayaƙi dake turnuƙe waje. [1]
Misalai
gyarawa- Ɓarmushin gobara
- Wutan kara ta lulluɓe sarari da ɓarmushi
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,122
Ɓarmushi Wato baƙin hayaƙi dake turnuƙe waje. [1]