Batur wani na'ura ne dake ba kayan lantarki wuta.[1]

Ƙananan batira
Suna jam'i. Batira

Misalai

gyarawa
  • Batirin motana yayi sanyi
  • Zan siyo batiri a kasuwa
  • Na batur kirar kasar Korea

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,13