Bawa
Hausa
gyarawaBayani
gyarawaBawa Mutune mara ƴanci wanda wani ke mallakansa kuma akan sanya shi aiki ko kuma bada umarni.[1] [2]
- Suna jam'i. Bayi.
Fassara
gyarawa- Turanci: servant
Misalai
gyarawa- Bawa da ubangidanshi a gona.
- Bawan sarki ya ajiye takalmi.
- Talle akwai aiki kamar bawa.
Karin Magana
gyarawa- Shiru kakeji kamar an aiki Bawa garinsu.
- Allah gamu gareka, bawan sarki ya rasa doki
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,236
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,166