Bayyane duk wani abunda yake a fili sannan kuma jama'a suna ganin shi.[1]

Misali

gyarawa
  • Wannan abun a bayyane yake gashinan mutane suna ganinshi afili.
  • Jiwannan yazo mana da tsiraicinshi a bayyane
  • Duk abinda akeyi na munafurci yau gashinan yafito fili a bayyane.

Manazarta

gyarawa