Beji
Beji wani nau'in Itace ne da mata ke amfani da ganyenshi wajen yin wankan jego. [1][2]
Misalai
gyarawa- Tayi wanka da ganyen beji
- Yara sunje tsinkar ganyen beji
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.192. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,195