Belu na nufin hakinwuya Wanda ake haifar mutun dashi, wanzamai ne suke cireshi saboda barinshi yakan cutar da mutun.[1]
Belu(ovula).