Benci wani katakone mai faɗi da'ake haɗawa ana amfani dashi domin zama ko ɗaura abubuwa akai. [1]

Misalai

gyarawa
  • Benci nan zaman ajimmu sun kakkarye.
  • Benci nan sabone wallahi dadin zama.
Suna jam'i. Bencuna

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Bench
  • Larabci: مقعد البدلاء

Manazarta

gyarawa