Beran masar
Beran MasarBeran masar (help·info) wani irin bera ne wanda ke kama da zomo ana kiyon sa a gida.Kuma a cikin keji ake kiwonsa[1]
Misalai
gyarawa- Lado ya buga keji zai fara kiwon beran Masar
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,111