Bindiga Makami ne wanda ake sa wa harsashi don harbawa a wajen yaƙi ko farauta ko wata muhimmiyar sanarwa.[1]

Misali gyarawa

  • Soja yana rike da Bindiga.
  • Mafarauci ya Harbo tsuntsu da bindiga.

Fassara gyarawa

  • Turanci:Gun

Manazarta gyarawa