Biko na nufin mace tayi yaji ko su sami matsala da mijinta, wani yaje ya dawo da ita daga gidan su.[1]

Misalai

gyarawa
  • Lado yayo bikon matarsa jiya
  • Audu ya nemi bikon matar sa

Manazarta

gyarawa