Bindiga
Bindiga Bindiga (help·info) wata abace wanda wasu daga cikin yardaddun mutane suke amfani dashi wajen kare alumma dakuma dukiyoyinsu mafi akasarin masu amfani da ita sojoji ne.[1]
Misalai
gyarawa- Yara na wasa da bindigan roba
- Soja ya rike bindiga
- Doka ta hana mallakar bindiga sai da lasisi
ENGLISH
gyarawaGun