Birgima
Birgima shine juyin da mutum yake yi a lokacin dayake bacci.[1] [2]
Misalai
gyarawa- Audu ya faɗo daga kan gado a garin birgiman shi
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,206
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.206. ISBN 9789781601157.