Biro About this soundBiro1.wav  Wani abu ne da ake rubutu da shi a jikin takarda.[1] A hausar Zamani zamu iya cewa alƙalami.

Biro akan tebur

Misalai

gyarawa
  • Biro na ya fadi ina hanyar zuwa makaranta.
  • Na aje birona acikin jakar makarantana.

Manazarta

gyarawa