bokatin roba

Bokati Boki ti  Wani abune mai hannu ana anfani dashi wajan dibo ruwa,wanki da wanka.akwai na karfe akwai na roba

Suna

jam'i Bokatai. [1]

Misali

gyarawa
  • Idan zaka mun wanki ka mun anfani da bokati mai tsafta.
  • Bokatin karfe yafi na roba ƙarko.

Fassara

gyarawa
  • Turanci; Bocket

manazarta

gyarawa
  1. neil Skinner,1965:kamus na Turanci da hausa.ISBN9789161157.P,20