Boko
Hausa
gyarawaBoko Boko (help·info) na nufin karatu na zamani wanda ya shafi Turanci, Lissafi da sauransu. [1]
Misalai
gyarawa- Audu yayi karatun boko matuƙa
- Makarantun zamani suna haɗa kararun addini da boko
Manazarta
gyarawa- ↑ Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.