Bola Ita ce matattarar ƙazanta. ma'ana inda ake zubar da shara.

Bola

Misalai

gyarawa
  • Kaje ka zubar da Shara a bola.
  • Yanzun ana amfani da bola a gona domin ya zama takin gargajiya.