Ɓoye  Ɓoye  Kalamr tana nufin saka abu kar a gani ko a sani.[1]

Misalai

gyarawa
  • Tana ɓoye mun gaskiya.
  • Ya ɓoye kayan a cikin shago.

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Hide

Manazarta

gyarawa