Ɓoyo About this soundƁoyo Kalmar tana nufin laɓewa ko ace rashin ganin abu ya faku.[1]

Misalai

gyarawa
  • Yara suna wasan ɓoyo
  • Ki na ɓoyo kar malan ya ganki

Fassara

gyarawa
  • Turanci: hide

Manazarta

gyarawa