Budurwa About this soundBudurwa  Budurwa:kamar ce da ake kiran yarinya mace da Bata taba yin aure ba. [1]

Misalai

gyarawa
  • Budurwa yarinyar zatayi aure
  • Budurwa ce larai

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Maiden

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,164